Latest comedy  |  Labarain Hausa  |  NEWS  |  NAIJA MUSIC VIDEO AUDIO  |  Labarain Wasanni|

« | »

ALLAH MAI IKO; Sojojin Najeriya sun tsinci Wani Yaro a Dajin Sambisa Da ke Shan Nonon Mahaifiyar sa Alhali ta Daɗe Da Rasuwa.

Posted by on July 14th, 2020


ALLAH MAI IKO; Sojojin Najeriya sun tsinci Wani Yaro a Dajin Sambisa Da ke Shan Nonon Mahaifiyar sa Alhali ta Daɗe Da Rasuwa.

Ma’aikin Rahama S.A. W, Yayi Gaskiya Inda Ya Ce wani Zamani Zai zo Da Za’ayi Kisa Me Kisan Baisan Dalilin yin Kisan Ba, Wanda Aka Kashe Baisan Dalilin Kashe Shi Ba.

Wata rana Sojojin JTF sun shiga Dajin Sambisa sai suka ga wani Yaro yana rarrafe zai shiga Wani Rami Sai suka Buya Suna binsa a baya bai sani ba, Can Sai suka ga yaron ya Cusa kai ya shige Wani Wawakeken rami abinka da Soja Sai suka leka cikin Ramin dan suga yadda zasu biyowa Lamarin.

Lekawarsu keda wuya, Sai sukaga Wata Mace a Ramin, Daga Cikinta Zuwa Saman Kanta Lafiya Lau amma daga Kasanta har kafafunta Sun Rube Saboda ta Jima da Mutuwa.

Kawai sai Yaron nan ya kama Nonon wannan mata yanasha, Abin Al’ajabi shine Yadda Allah bai dauke Ruwan Nonon gawar Matar nan ba domin wannan yaro ya samu abinda zai Rayu, gaba dayansu sukayi Mamakin Ikon Allah kuma suka Dauko wannan yaro, domin cigaba Da Bashi kulawa.

Share this:

Like this:

Advertisements


RECOMMENDED SONGS FOR YOU

» Ugobest Music Presents ‘Street Light’ Free Beat For All Artistes To Use » Download Video:- Reminisce Ft Fireboy – Ogaranya » UMAR BAKINKA OFFICIAL SONG 2020 » Mu shakata » [Music] GENJOW_Flexing » DONMATE – OJA » LATEST HAUSA SONG DAJIN SAMBISA VIDEO 4 » BALA USHER OFFICIAL AUDIO – NI NAKU NE » ZAMAN LAFIYA OFFICIAL AUDIO BY BALA USHER X ANASKO » DJ Flozy – Best Of Flavour Mixtape
Checkout Lastest Hausa comedy Want Latest Hausa Audio? Click HereOR


CLICK TO DROP YOUR COMMENT

Share this post with your Friends on


No Responses Yet

Leave a Reply

Your Name (required)

Your Message:

NOTE:- After Dropping your comment, Wait for few minutes, your comments will appear after Moderation Bahaushiya care about !!
Go Back To The Top


Makudan Kudade: Sanata Lawal Hassan


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020

« | »