Latest comedy  |  Labarain Hausa  |  NEWS  |  NAIJA MUSIC VIDEO AUDIO  |  Labarain Wasanni|

« | »

ALHAMDULILLAH: An bude Masallacin Hajiya Sophia dake Turkiyya bayan da aka rufe

Posted by on July 11th, 2020


ALHAMDULILLAH: An bude Masallacin Hajiya Sophia dake Turkiyya bayan da aka rufe shi na Tsawon Shekara 85…….

~ Dubunnan Turkawane jiya Suka fito suna Kuka saboda Nuna Farin cikin su, yayin da sukaji kiran Sallah daga cikin Masallacin Hajiya Sophiya..

Daga Ibn Khalil

Gwamnatin Kasar kasar Turkiyya karkashin Jagorancin Shugaba Dayyib Rajab Erdogan ta Canza Wata doka da babbar Kotun kasar ta kafa tun A shekarar 1935, lokacin Mustafa Kemal Atatürk, Inda ya bayar da Umurnin rufe Wannan Masallaci na Hajiya Sophiya Mai Tsohon Tarihi Zuwa Gidan Tarihi wato Museum.

Ana Kusantar da Tarihin Masallacin Hajiya Sophiya tare da Masallacin Qudus dake Palestine, domin a Shekarar da Masallacin Qudus ya koma Hannun Yahudawa, a wannan Shekaran ne aka haramta Sallah a Masallacin Hajiya Sophiya dake birnin Istanbul bayan Karya Daular Usmaniyya.

Jiya Jama’a 10/7/2020 Shugaba Erdogan ya tabbatar da Dawo da Masallacin a Matsayin wurin Bauta, inda ya halarci Sallar Jama’a jiya cikin Masallacin tare da Sauran Jama’a, wanda yazamo abun mamaki kasancewar ba’a Sallah a wurin tsawon shekara 85.

Dubunnan Turkawane jiya Suka fito suna Kuka saboda Nuna Farin cikin su, yayin da sukaji kiran Sallah daga cikin Masallacin Hajiya Sophiya, wanda rabon da suji haka tun bayan Shekara 85.

Wani matashin soja acikin dakarun sojojo yana matuqar shan tsangwama a gurin

An kama mata da miji da manyan bindigu a jihar Kebbi

SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020

Mu muka kashe Dr Okpara Enoch a Gusau Abubakar Namalika

Share this:

Like this:

Advertisements


RECOMMENDED SONGS FOR YOU

» Ugobest Music Presents ‘Street Light’ Free Beat For All Artistes To Use » Download Video:- Reminisce Ft Fireboy – Ogaranya » UMAR BAKINKA OFFICIAL SONG 2020 » Mu shakata » [Music] GENJOW_Flexing » DONMATE – OJA » LATEST HAUSA SONG DAJIN SAMBISA VIDEO 4 » BALA USHER OFFICIAL AUDIO – NI NAKU NE » ZAMAN LAFIYA OFFICIAL AUDIO BY BALA USHER X ANASKO » DJ Flozy – Best Of Flavour Mixtape
Checkout Lastest Hausa comedy Want Latest Hausa Audio? Click HereOR


CLICK TO DROP YOUR COMMENT

Share this post with your Friends on


No Responses Yet

Leave a Reply

Your Name (required)

Your Message:

NOTE:- After Dropping your comment, Wait for few minutes, your comments will appear after Moderation Bahaushiya care about !!
Go Back To The Top


Makudan Kudade: Sanata Lawal Hassan


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020

« | »