Latest comedy  |  Labarain Hausa  |  NEWS  |  NAIJA MUSIC VIDEO AUDIO  |  Labarain Wasanni|

« | »

Wani matashin soja acikin dakarun sojojo yana matuqar shan tsangwama a gurin

Posted by on July 9th, 2020


😭ALLAHU AKBAR😭

Wani matashin soja acikin dakarun sojojo yana matuqar shan tsangwama a gurin abokan aikinshi badan komai ba sai dan shi bakar fata ne Kuma musulmi ne.

Wata rana tsangwamar takai har Captain dinsu ya kirashi ya bashi key din mota Jeep yace kaje kayi packing dinta, sai matashin nan yace oga ban taba Jan mota ba, sai yace bakana cewa ALLAH yana da iko akan komai ba tosai kayi packing dinta.

Matashinnan yana Hawaye ya karbi key yashiga mota yayi packing dai dai yanda ogan ke bukata.

DAYA fito Sai yaga abokan aikinshi SUNA kuka suna cewa zasu musulunta, Sai yaga Captain shima yana kuka, Sai yace oga meya faru NAGA kunata kuka haka?

Sai ogan yaje ya bude masa gaban motar koda ya Duba Ashe motar BABU ENGINE Aciki.

Allahu Akbar Sai yace toh kunga yadda ubangiji yake raya matacce a lokacin da yaso.

Allah ya qara daukaka musulunci da musulmai Amin🙏.

An kama mata da miji da manyan bindigu a jihar Kebbi

SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020

Mu muka kashe Dr Okpara Enoch a Gusau Abubakar Namalika

Mun gano aikin da APC ke son Ganduje ya yi mata a zaben jihar Edo – PDP

Share this:

Like this:

Advertisements


RECOMMENDED SONGS FOR YOU

» Ugobest Music Presents ‘Street Light’ Free Beat For All Artistes To Use » Download Video:- Reminisce Ft Fireboy – Ogaranya » UMAR BAKINKA OFFICIAL SONG 2020 » Mu shakata » [Music] GENJOW_Flexing » DONMATE – OJA » LATEST HAUSA SONG DAJIN SAMBISA VIDEO 4 » BALA USHER OFFICIAL AUDIO – NI NAKU NE » ZAMAN LAFIYA OFFICIAL AUDIO BY BALA USHER X ANASKO » DJ Flozy – Best Of Flavour Mixtape
Checkout Lastest Hausa comedy Want Latest Hausa Audio? Click HereOR


CLICK TO DROP YOUR COMMENT

Share this post with your Friends on


No Responses Yet

Leave a Reply

Your Name (required)

Your Message:

NOTE:- After Dropping your comment, Wait for few minutes, your comments will appear after Moderation Bahaushiya care about !!
Go Back To The Top


Makudan Kudade: Sanata Lawal Hassan


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020

« | »