Latest comedy  |  Labarain Hausa  |  NEWS  |  NAIJA MUSIC VIDEO AUDIO  |  Labarain Wasanni|

« | »

Macijiya ce ta shiga shagon kafinta,

Posted by on July 2nd, 2020


Macijiya ce ta shiga shagon kafinta, tana kutsawa sannu a hankali, cikin rashin lura sai ta yi tuntube da zarto, wanda hakan ya ja sanadiyyar da wannan zarton ya dan karceta,

cikin bacin rai Macijiya ta juyo, ta kaiwa wannan zarto sara, wanda hakan ya yi sanadiyyar fitan jini a bakin Macijiya, kokarin neman daukar fansa, ya sa wannan Macijiya ta nannaɗe wannan zarton da nufin ta yi mika don ta karairaya shi, sai dai kuma kash! hakan ya yi sanadiyyar rasa rayuwarta ba tare da wannan zarto ya ji koda kwarzane ba.

🌺 Jan hankali: so da yawa mukan yi saurin fushi da kokarin hanzarin daukar fansa, hatta akan wanda ya saba mana cikin kuskure, kuma mu dage akan sai mun dau fansa, wanda da yawa hakan kan sanya ƙaiƙayi ya koma kan mashekiya.

# Ba a kan komai ake daukar fansa ba, kamar yadda saurin fishi kan sanya muguwar madama.

Advertisements


RECOMMENDED SONGS FOR YOU

» Ugobest Music Presents ‘Street Light’ Free Beat For All Artistes To Use » Download Video:- Reminisce Ft Fireboy – Ogaranya » UMAR BAKINKA OFFICIAL SONG 2020 » Mu shakata » [Music] GENJOW_Flexing » DONMATE – OJA » LATEST HAUSA SONG DAJIN SAMBISA VIDEO 4 » BALA USHER OFFICIAL AUDIO – NI NAKU NE » ZAMAN LAFIYA OFFICIAL AUDIO BY BALA USHER X ANASKO » DJ Flozy – Best Of Flavour Mixtape
Checkout Lastest Hausa comedy Want Latest Hausa Audio? Click HereOR


CLICK TO DROP YOUR COMMENT

Share this post with your Friends on


No Responses Yet

Leave a Reply

Your Name (required)

Your Message:

NOTE:- After Dropping your comment, Wait for few minutes, your comments will appear after Moderation Bahaushiya care about !!
Go Back To The Top


Makudan Kudade: Sanata Lawal Hassan


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020


Nupe ndako kutigi latest Album Nna 2020

« | »