Latest comedy  |  Labarain Hausa  |  NEWS  |  NAIJA MUSIC VIDEO AUDIO  |  Labarain Wasanni|

« | »

MAHAIFIYA Yaron ya tambayi mahaifiyarshi :Miyasa kike kuka?

Posted by on June 28th, 2020


MAHAIFIYA
Yaron ya tambayi mahaifiyarshi :Miyasa kike kuka?
Tace: Saboda ni mace ce
sai yaron yace : Ban fahimta ba.
saita rungume shi tace : Bazaka fahimta ba har abada.
Sai yaron ya tambayi mahaifinshi : Miyasa mama take kuka ba tare da dalili ba??
Sai yace : dukkan mata haka suke kuka babu dalili.
Har yaron ya girma ya zama babban mutum baisan dalilin kukan mace ba.
Sai yaron ya tambayi wani mai hikima : Miye dalilin kukan mata ba dalili ?
Sai Yace mai:Yayin da Allah ya halicci mace, sai ya bata kafadu masu karfi domin ta dauki nauyin duk duniyar nan, ya bata hannuwa masu taushi domin jaririnta yaji dadin reno, ya bata karfin halin da zata iya jure wahalar haihuwa, sannan da juriyar bijirewar ‘ya’yan bayan sun girma.
Da karfin halin kula da iyalinta da damuwa dasu, ya bata soyayyar yaranta mara yankewa koda suna cutar da ita.
DAGA KARSHE ya bata HAWAYE da zata zubar domin rage wahalar wannan nauyin. domin cigaban tafiyar rayuwarta.
Wannan shine raunin mace kwara daya : Saboda haka ku girmama hawayen matan duniya koda sunyi babu dalili.
An yanke cibiyarka sanda ka fito wannan duniya, ….amma alamarta nanan tare dakai domin ka riqa tuna wannan macen mai girma wadda ta ciyar dakai daga jikinta.
Ya Allah ina roqonka ka sakawa iyayenmu da Aljanna.

AI GA IRINTA NAN: Ya yiwa wata yarinya mai shekaru 5 fyaɗe ƴan uwanta suka yanke masa azzakarin baki ɗaya. Ko hukuncin Da Aka Masa Ya Dace Da Laifinsa?

Hamisu Breaker Official Video Juruma 2020

Share this:

Like this:

Advertisements


RECOMMENDED SONGS FOR YOU

» UMAR BAKINKA OFFICIAL SONG 2020 » Mu shakata » [Music] GENJOW_Flexing » DONMATE – OJA » LATEST HAUSA SONG DAJIN SAMBISA VIDEO 4 » BALA USHER OFFICIAL AUDIO – NI NAKU NE » ZAMAN LAFIYA OFFICIAL AUDIO BY BALA USHER X ANASKO » DJ Flozy – Best Of Flavour Mixtape » [Music] Molex – Memories » Sterlinboy X Ktl – Champions
Checkout Lastest Hausa comedy Want Latest Hausa Audio? Click HereOR


CLICK TO DROP YOUR COMMENT

Share this post with your Friends on


No Responses Yet

Leave a Reply

Your Name (required)

Your Message:

NOTE:- After Dropping your comment, Wait for few minutes, your comments will appear after Moderation Bahaushiya care about !!
Go Back To The Top


ALHAMDULILLAH: An bude Masallacin Hajiya Sophia dake Turkiyya bayan da aka rufe


SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020


SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020

« | »