Latest comedy  |  Labarain Hausa  |  NEWS  |  NAIJA MUSIC VIDEO AUDIO  |  Labarain Wasanni|

« | »

AI GA IRINTA NAN: Ya yiwa wata yarinya mai shekaru 5 fyaɗe ƴan uwanta suka yanke masa azzakarin baki ɗaya. Ko hukuncin Da Aka Masa Ya Dace Da Laifinsa?

Posted by on June 28th, 2020


AI GA IRINTA NAN: Ya yiwa wata yarinya mai shekaru 5 fyaɗe ƴan uwanta suka yanke masa azzakarin baki ɗaya.

Ko hukuncin Da Aka Masa Ya Dace Da Laifinsa?

BA ZAMU TA’BA YAFE WA SHUGABA BUHARI BA…..

Daga Indabawa Aliyu Imam

Shugaba Buhari yayi mummunan cutarwa ga al’ummar kasar nan musamman ma arewa, hausawa wadanda ke riko da addinin musulunci. Shekaru masu yawa Babu irin halaccin da wannan yanki ba su yi masa ba, amma da ya sami mulki sai ya musu butulci ya banzatar dasu ya bar su ana ta kashe su ya gagara daukan mataki sai maganganu wadanda ba su kai zuci ba, daga ranar da aka ce ya zauna da manyan hafsoshin tsaro ya gargade su, kawo yanzu babu ranar da ‘yan ta’adda ba su shiga kauyuka sun yi rashin mutunci wa al’umma ba, ya ki daukan matakin da ya dace ta hanyar yi wa harkar garanbawul, tunda musulmi ake kashewa ‘yan arewa, ba ‘yan kudu ba.

Abun Allah wadai ‘yan ta’adda suna tsaka da cin karensu ba babbaka amma haka wannan baban ya tashi yayi takakkiya zuwa taron jam’iyyarsa, ya kasa zuwa Katsina, ko Zamfara, Kaduna Sokoto da sauransu, wanda hakan ke nuna ceto jam’iyyarsa yafi ceto rayuka amfani.

Daga hawansa mulki kawo yanzu ya bi ya toshe duk wata hanya da ya san talaka zai sami sa’ida, yanzu maganar da ake shinkafa tana nema ta gagari talaka domin ‘yar gwamnati kwano ya kai dubu daya da dari biyar, lokacin da kwano yake naira dari hudu haka ya dinga ingiza talaka wai ana cutar dasu, tarihi ba zai taba mance cutar da Buhari yayi wa Nigeria da al’ummarta ba, yadda talaka ba zai taba mance wahala da tsadar rayuwa da Buhari ya haddasa masa ba.

Duk me tunani ya san Buhari ya gama kashe kasar nan, kuma tsarukansa babu wani alkhairi da suka kawo ga al’umma, ya cutar da arewa ya kuma cutar da musulunci, duk wani musulmi mai hankali bai kamata ya yafe wa Buhari ba, muna addu’a Allah yayi masa abinda yayi mana duniya da lahira.

Kutun ECOWAS ta umurci Gwamnatin Najeriya ta biya Sojojin da aka kora guda 244 hakkokinsu…….

Hamisu Breaker Official Video Juruma 2020

Wani matashi ya fado daga saman flayed over na kano yana daukan hoton selfee

Share this:

Like this:

Advertisements


RECOMMENDED SONGS FOR YOU

» UMAR BAKINKA OFFICIAL SONG 2020 » Mu shakata » [Music] GENJOW_Flexing » DONMATE – OJA » LATEST HAUSA SONG DAJIN SAMBISA VIDEO 4 » BALA USHER OFFICIAL AUDIO – NI NAKU NE » ZAMAN LAFIYA OFFICIAL AUDIO BY BALA USHER X ANASKO » DJ Flozy – Best Of Flavour Mixtape » [Music] Molex – Memories » Sterlinboy X Ktl – Champions
Checkout Lastest Hausa comedy Want Latest Hausa Audio? Click HereOR


CLICK TO DROP YOUR COMMENT

Share this post with your Friends on


No Responses Yet

Leave a Reply

Your Name (required)

Your Message:

NOTE:- After Dropping your comment, Wait for few minutes, your comments will appear after Moderation Bahaushiya care about !!
Go Back To The Top


ALHAMDULILLAH: An bude Masallacin Hajiya Sophia dake Turkiyya bayan da aka rufe


SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020


SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020

« | »