Latest comedy  |  Labarain Hausa  |  NEWS  |  NAIJA MUSIC VIDEO AUDIO  |  Labarain Wasanni|

« | »

Tarihin Bayan hijiran Annabi S A W

Posted by on June 11th, 2020


Bayan Annabi Muhammad saw yayi wafati, Bilal ya bar Madinah ya tafi Sham saboda bazai iya rayuwa a Madinah batare da Rasulullah ba.

Wani dare sai yaga Annabi Muhammad saw a cikin mafarkin sa yana cewa “Bilal ka dauki tsawon lokaci baka kawo mana ziyara ba!”.

Ya farka ya hada guzurinsa ya tafi Madinah inda ya kira Sallah a ranan bayan tsawon lokaci da ya dauka baiyi kiran Sallah ba, nan fa Madinah ta rikice, maza da mata na zubda hawaye domin tunawa da Manzon Allah saw.

A lokacin da Bilal ya kai wajan Ashahadu Anna Muhammad….. Sai ya zube a qasa cikin kuka sbd ba zai juri kiran Sallah ba tare da ganin Annabi saw ba. Allahu Akbar!

A lokacin da Bilal ke jinyar mutuwa yace “Ina cikin farin ciki matuka! Gobe zan ziyarci abun qaunana Annabi Muhammad saw da Sahabban sa.

Allah ka azurtamu da soyayyan Rasulullah da Iyalan sa da Sahabban sa na kwarai ameen.

___ Muhd Aliyu Indianprince

Wata baiwar allah Kenan da faduwar falwayar wutar lantarki yayi sanadiyyar mutuwarsu itada d’anta

Gwamnatin Tarayya Ta Sanarda Da Rana Komawa Makarantu

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN, MUN TABBATAR DA GAWAR MUTUM (66 )A SABON BIRNI L.GOVT SOKOTO STATE.

HAMISU BREAKER FT NIDA ABOKINA SO YA HADA MU 2020

Share this:

Like this:

Advertisements


RECOMMENDED SONGS FOR YOU

» UMAR BAKINKA OFFICIAL SONG 2020 » Mu shakata » [Music] GENJOW_Flexing » DONMATE – OJA » LATEST HAUSA SONG DAJIN SAMBISA VIDEO 4 » BALA USHER OFFICIAL AUDIO – NI NAKU NE » ZAMAN LAFIYA OFFICIAL AUDIO BY BALA USHER X ANASKO » DJ Flozy – Best Of Flavour Mixtape » [Music] Molex – Memories » Sterlinboy X Ktl – Champions
Checkout Lastest Hausa comedy Want Latest Hausa Audio? Click HereOR


CLICK TO DROP YOUR COMMENT

Share this post with your Friends on


No Responses Yet

Leave a Reply

Your Name (required)

Your Message:

NOTE:- After Dropping your comment, Wait for few minutes, your comments will appear after Moderation Bahaushiya care about !!
Go Back To The Top


ALHAMDULILLAH: An bude Masallacin Hajiya Sophia dake Turkiyya bayan da aka rufe


SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020


SADAUKIN GASKE LATEST INDIAN HAUSA 2020

« | »